Kiwon Lafiya
Da yake sanar da karbar tallafin na'urar, babban darektan asibitin, Farfesa Ahmed Hamidu, ya bayyana cewa samun na'urar zai taimka matuka wajen kawo karshen wasu kalubale da asibitin da ya dade yana fuskanta wajen gudanar da aikin
Sanannen abu ne cewa zogale ganye ne dake dauke da sinadarai daka samar wa mai ci lafiya da kuma kare shi daga kamuwa da cututtuka. Hakan kuwa bai hana binciko wasu illolin da ke tattare da cin shi ba musamman ga mata masu juna...
Mangwaro na daga cikin ‘ya’yan itatuwan da ake ci wanda ke dauke da sinadaren inganta kiwon lafiyar mutum. A cikin mangwaro, akwai sinadarin Vitamin C wanda ke warkar da mura, rauni da sauransu. Sannan akwai sinadarin...
Itacen Aduwa itace ne dake fidda kwallaye masu matukar amfani a jikin mutum. Aduwa ta yi matukar suna a kasar Hausawa musamman a karkara. Shi dai wannan ‘ya’yan aduwa tsotsansa akeyi ko kuma sha. Bayan sha da ake yi akan tatsi...
Mutane na amfani da Ridi wajen yin abubuwa da yawa ballantana wajen yin abinci da sauran su. Mutane da dama na da masaniya game da ridi sai dai yadda suke amfani da ita ne ya banbanta...
Itacen dogon yaro ko kuma dalbejiya ya kasance ice mai matukar amfani ko a al’adar bahaushe. Ana kiran itacen da ‘Neem tree’ a turance. Tana da daci amma tana da matukar amfani a jikin dan Adam...
Dadin barkono ya wuce kawai a baki, yana da wasu amfani masu yawa, kamar yadda bincike ya nuna. Tun shekaru aru-aru da suka gabata, an gano cewa barkono yana da wasu sinadaren magunguna da ke kunshe a ciki...
Ganyen rogo ana iya sarrafashi zuwa abinci kala-kala. Za a iya miya dashi tamkar kayan lambu. Ganyen ya kunshi isassun sinadaran Vitamin A da B1, fiber, protein da amino acid, wadanda suke taka rawar gani wajen karin lafiya ga...
A kwanaki kalilan da suka gabata, yanayin sanyi ya fara juyowa a kasar nan. Sau da yawa sanyi na farawa daga watan Nuwamba ne zuwa watan Maris. Yana cika da sanyi, bushewar gari da kuma iska da yammaci da kuma safiya.
Kiwon Lafiya
Samu kari