Kiwon Lafiya
Ya bayyana cewa ya zama dole 'yan Najeriya su godewa Allah a kan samun karancin mutuwar mutanen da su ka kamu da cutar korona. Mustapha ya bayyana cewa abin mam
Kawo yanzu NCDC mai takaita yaduwar cutar COVID-19 ta ke cewa mutane 25, 000 su ka kamu. Akwai yiwuwar wata sabuwar samfurin cutar COVID-19 ta fito a Najeriya.
Zobo sanannen abun sha ne a duk fadin duniya kuma an yawan amfani da shi a matsayin magani. Zobo na da suna kala-kala a wasu sassan duniya. Mutane na son zobo.
A jiya Sakataren Gwamnatin Najeriya ya fadi abin da zai faru da mutane nan da makonni, yace za a fara kirga gawar mutanen da COVID-19 ta kashe rututu a jihohi.
An maka Ma’aikatar lafiya da NCDC a kotu bayan gaza bayani a kan kudin COVID-19. Gudumuwar da ake samu ta sa kungiya ta na karar Ma’aikata, Ministan lafiya.
Gwamnatin Tarayya ta ce a sa ran cewa COVID-19 za ta cigaba da kashe Bayin Allah a kasa. PTF ta ce a shirya ganin cutar COVID-19 ta na hallaka mutane a Najeriya
Cibiyar gwajin, ta zamani, za ta ke zagayawa a sassan birnin Kaduna domin gudanar da gwajin cutar korona a kan mazauna garin. Kungiyar USAID ta kasar Amurka ce
A cewar Narasimhan, ana iya samun mace-macen kananan yara sau takwas a Afirka wadanda basu haura shekaru biyar ba a duniya gabanin a samu mutuwar guda a Turai.
Za a kori Likitocin da su ka ki zuwa wurin aiki a Ranar Laraba. Duk likitan da bai koma asibiti yau ba zai rasa aikinsa kamar yadda Ministan lafiya Dr. Osagie.
Kiwon Lafiya
Samu kari