Kiwon Lafiya
A cewar Narasimhan, ana iya samun mace-macen kananan yara sau takwas a Afirka wadanda basu haura shekaru biyar ba a duniya gabanin a samu mutuwar guda a Turai.
Za a kori Likitocin da su ka ki zuwa wurin aiki a Ranar Laraba. Duk likitan da bai koma asibiti yau ba zai rasa aikinsa kamar yadda Ministan lafiya Dr. Osagie.
Annobar COVID-19 ta yi kamu a Ghana inda Coronavirus ta harbi Ministan harkokin lafiyan tarayya. A Najeriya kuma yawaitar fyade ta sa IGP zai bayyana a Aso Rock
Cin abincin da ya wuce misali yana hana kwakwalwa ta yi aiki da kyau. Cushe ciki da abinci yana jawo shigar maiko cikin jijiyoyin da ke kai jini cikin kwakwalwa
Hakan na kunshe ne a cikin wani takaitaccen sako da ma'aikatar lafiya ta jihar Sokoto ta wallafa a shafinta da ke manhajar Tuwita. A cikin sanarwar, gwamnatin
Annobar cutar Coronavirus ta kashe babban Jami’in Hukumar NCDC a Najeriya. Darektan NDDC ya mutu bayan ya sha harbin cutar COVID-19 a cikin makon da ya gabata.
Yin hakan na daga cikin kokarin gwamnatin jihar na kara matsin lamba wajen neman wadanda su ka kamu da cutar korona, a cewar kwamishinar lafiya, Dakta Amina Moh
Kwararren ya bayyana hakan ne yayin da ya ke gabatar da jawabi bayan gidajen sayen da man fetur na A. A. Rano da Aliko Oli sun bawa cibiyar CIDR gudunmawar na'u
Gwamnati ta aikawa hukuma magungunan gargajiyar COVID-19 domin bincike. Bayan nan, za ayi bincike kan ayan aikin da wasu masu fasaha su ka kirkiro kwanaki.
Kiwon Lafiya
Samu kari