Kiwon Lafiya
Da alamu dai Yau ne manyan Likitoci za su fara yajin aiki a Najeriya. Kungiyar NARD za ta shiga yajin aiki a Ranar Litinin a kan karin alawus da ake ba su.
A yayin da ake shirin bude makarantu domin cigaba da gabatar da al'amura kamar yadda ya kamata a jihar Legas da wasu jihohi na Najeriya, kwamitin gudanarwa ta..
Mun ji cewa yanzu masu jinyar cutar COVID-19 a Najeriya ba su kai mutum 10, 000 ba. Kusan 2% rak na wadanda su ka kamu da COVID-19 su ka mutu a shekarar nan.
Kungiyar kwararrun likitoci ta Najeriya, su suka tabbatar da kama mutumin a ranar Alhamis 20 ga watan Agusta, inda suka bayyana cewa an kama shi a wani gidansa.
Mun kawo wasu fitattun mutanen da su ka riga mu gidan gaskiya a bana. Manyan mutanen da Najeriya ta rasa a shekarar 2020 sun hada da Mai martaba Sarkin Rano.
Dakta A. Olufunmilayo ya ba masu juna biyu muhimmiyar shawara, ya ce shan shayi zai iya hana jikin mai ciki daukar wasu sinadarai masu amfani kamar su Iron.
A garin Legas ana cigiyar dubban Marasa lafiya da su ka ruga, su na yadawa Jama’a Coronavirus. An ce wasu wadanda aka tabbatar sun kamu da COVID-19 sun bace.
A jiya aka ji cewa mutane 10,946 da ke jinya a gida sun samu lafiya a Najeriya. NCDC ta ce mutum 11, 000 sun warke, 14 sun mutu, 300 sun kamu duk a cikin saa 24
A Katsina jami’an tsaro sun cafke Ma’aikatan asibiti da su ka dauke jaririya su ka ba wata mata, Ungonzoman sun ce sun sace jariri amma ba saidawa su ka yi ba.
Kiwon Lafiya
Samu kari