Labaran garkuwa da mutane
'Yan bindiga sun shaidawa wasu dangin mahaifin kakakin majalisar jihar Zamfara cewa, tuni mahaifin kakakin majalisar ya mutu sanadiyyar bugawar zuciya inji raho
Rundunar yan sanda reshen jihar Nasara sun bazama cikin jeji bayan sace tsohon ministan Abuja, Solomon Ewuga, a kan hanyarsa ta zuwa Abuja ranar Talata da dare.
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi awon gaba da kansila a jihar Akwa Ibom, rundunar yan sanda ta tabbatar da cewa tana kan bincike a lamarin kuma za'a ceto shi.
Wani kasurgumin shugaban 'yan bindiga da ya shiga hannun jami'an tsaro, ya bayyana abubuwan da ke faruwa, domin kuwa ya ambaci sunayen wadanda suke barna tare.
Rahotannin tsaro daga majiyar soji sun bayyana cewa, 'yan Boko Haram sun fara aikin horar da 'yan bindiga yadda za su ke hallaka jiragen sojoji a Najeriya.
Sojojin Najeriya sun cafke wani kasurgumin dan bindiga da ake nema a jihar Kaduna. Wannan dan bindiga ya kasance shugaban da ke kitsa sace-sace a Arewa maso yam
Ana ci gaba da fuskantar matsalolin sace-sace da kashe-kashen mutane a jihar Zamfara duk da cewa, gwamnati ta ba da umarnin katse hanyoyin sadarwa a jihar.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana yadda 'yan bindiga suka fara shiga damuwa dalilin matakan da gwamnatinsa ta dauka a kwannan nan a jihar.
Wasu 'yan bindiga sun dira coci, sun hallaka wani mutum, sun kuma sace mutane uku yayin da ake tsakiya da ibada a jihar Kogi. Wannan na zuwa ne bayan balle maga
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari