Labaran garkuwa da mutane
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya sake samun nasarar kuɓutar da wasu mutane huɗu, kwana 49 da sace su, daga cikin harda magajin gari da Kansila me ci.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya ya yi fatali da batun tsige shugaba Muhammadu Buhari daga karagar mulki da majalisar wakilatai ta gabatar a kwanakin nan.
Mun tattaro muku rahoton gwamnoni 4 da tsagerun, 'yan ta'adda suka taba kai wa hari a cikin shekaru kadan da suka gabata. Daga ciki dai babu wanda ya mutu.
Masu garkuwan da suka sace wani shugaban al'umma a karamar hukuma Ijebu dake jihar Ogun sun bukaci iyalansa su biya 100 miliyan kuɗin fansa kafin su sako shi
Iyayen ɗaliban da aka sace a makarantar koyon ilimin gandun daji dake Afaka, jihar Kaduna sun kaucewa unarnin sojoji, sun cigaba da zanga-zangar lumana yau.
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta samu nasarar cafke wasu mutane da ake zargin suna da hannu a sace-sacen mutane da kuma fashi da makami a jihar Adamawa.
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta bayyana rashin jin dadinta game da harin da aka kaiwa gwamnan jihar Benue a makon nan. Sun yi Allah wadai da harin gaba dayansu.
Wasu 'yan bindiga da ba'a gano ko suwa ye ba har yanzu sun sace wani shugaban al'umma a jihar Ogun yayin da yake tsakar tukin mota akan hanyar sa ta komawa gida
'Yan bindiga a yankunan Zamfara sun bayyana cewa, sun haramta hakar ma'adinai a wasu yankunan jihar ta Zamfara da suke aikata ta'asarsu. Kadan ne ke aikin hakar
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari