Labaran garkuwa da mutane
Aisha Yesufu ta bayyana rashin jin dadi da jimamin yawaita sace dalibai da ake yi a Najeriya. Ta caccaki gwamnati da yin rikon sakainar kashi ga 'ya'yan talaka.
'Yan sanda a jihar Anambra sun bankado wani gidan da ake haifar jarirai ana sayarwa. An yi basajan gidan a matsayin gidan casu da holewa ana aikata laifin.
Rundunar 'yan sanda a jihar Zamfara, ta yi wuf ta sauya wani jami'inta na yanki (DPO) bisa zargin hada kai da 'yan bindiga dake tada zaune tsaye a yankunan jiha
Gwamnatin tarayya ta bayyanawa iyayen yara cewa, ba lallai gwamnati ta iya tabbatar da tsaro a dukkan makarantun kasar nan ba. Iyaye ya kamata su kula sosai.
'Yan bindiga sun budewa wasu mafarauta wuta a wani dajin jihar Katsina. Sun hallaka mutane har lahira yayin da suka yi awon gaba da mutane 17 daga cikinsu.
Wasu masu garkuwa da mutane sun sace ɗalibai mata biyu a jami'ar OOU dake karamar hukumar Yewa ta Arewa, jihar Ogun, kuma sun nemi a biya 50 miliyan kuɗin fansa
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar ya sake jan hankalin gwamnatin tarayya duba da yadda lamarin sace dalibai ya kara kamari a arewaci.
Wasu daga cikin daliban da aka sace a safiyar yau a jihar Kaduna sun tsere daga hannun 'yan bindiga yayin da 'yan bindigan ke kokarin sace wasu shanu a wani yan
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi 'yan bindiga kan hari da suke yawanta kai wa wasu makarantu a arewacin Najeriya. Shugaban kuma yace zai dauki mataki.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari