Labaran garkuwa da mutane
Wasu yan bindiga sun yi awon gaba da fasinjoji uku a jihar Osun kuma sun nemi a biya 50 miliyan kuɗin fansa, daga cikin su akwai ɗan uwan sarkin Hausawan yankin
Rundunar yan sand sun cafke wani mutumi da ake zargi yana da alaƙa da sace Basarake a jihar Rivers, an sace sarkin ne a ranar 21 ga watan Fabrairun da ya gabata
Mazauna a wasu sassan babban birnin tarayya sun fara barin gidajensu saboda barazanar da suke fuskanta da yawaitar sace-sacen mutane a yankunan da suke rayuwa.
Masu garkuwa da mutane waɗan da suka yi awon gaba da wani Sarki a jihar Rivers sun sake shi dan rastsin kansu, ba tare da sun amshi kuɗin fansa daga kowa ba
Hukumar NDLEA ta samu nasarar kame wani tsoho mai shekaru sama da 70 da ke aikin jigikar kai wa 'yan Boko Haram da 'yan bindiga miyagun kwayoyi a jihar Neja.
Gwamnatin jihar Neja ta bayyana ranakun da za'a sake buɗe makarantun sakandiren dake faɗin jihar tun bayan rufesu da akayi tsawon sati biyu da suka gabata.
Rundunar yan sandan jihar Katsina sun samu nasarar cafke wasu yan damafar guda uku masu damfarar mutane d sun cewa su aljanu ne, ka basu ko su kashe wani naka.
Iyayen Leah sharibu sun bayyana cewa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da gwamnatinsa sun basu kunya da har yanzun suka kasa kuɓutar da ɗiyar su tsawon shekara uku
Iyayen da har yanzu 'yayan su ke hannun 'yan bindiga sun roƙi gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Elrufa'i da ya nemi sulhu da yan bindigan nan ko zasu sako ɗaliban.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari