Labaran garkuwa da mutane
Rundunar 'yan sanda a jihar Ogun, ta tabbatar da cewa waɗansu 'yan China guda biyu da yan bindiga suka sace a satin da ya gabata sun kuɓuta daga hannun su.
Rundunar yan sandan ƙasar nan reshen jihar Osun sun tabbatar da sace wasu yan ƙasar Chine dake zama a Najeriya guda biyu a wajen haƙar ma'adanai dake jihar.
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana dalilan da yasa 'yan bindiga suka addabi jihar ta Kaduna da kai hari. Yace saboda jihar ba za ta bada kudin fansa bane ko kwabo.
Rundunar yan sanda a jihar Kano, ta bayyana kama wani mutumi da ake zargin ɗan garkuwa da mutane ne a jihar, an samu bindigu kirar AK-47 a tare da mutumin.
'Yan bindiga sun kai hari gidan yari da kuma hedkawatar 'yan sanda a jihar Imo. Fursunoni sun tsere a yayin harin. An banka wa motocin 'yan sanda wuta sun kone
Tsohon shugaban kasan Najeriya ya roki gwamnatin Buhari ta yafewa tubabbun 'yan bindiga da suka shirya ajiye makamansu. Yace hakan zai taimaka kwarai da gaske.
Yan sanda tare da haɗin guiwar jami'an sa kai sun sheke masu garkuwa da mutane uku (3) a wani musayar wut da aka suka yi, sauran sun arce ta harbi a jikinsu
'Yan bindiga sun kai hari gidan tsohon ministan wasanni na kasa, inda suka harbe jami'an tsaro da wani yaro. 'Yan sanda sun tabbatar da furuwar lamarin jiya Lar
Wani sanata ya soki yadda shugaba Buhari ke daukar matsalar tsaron kasar. Yace shugabannin hafsun sojoji basu dauki maganar shugaban da muhimmanci ko kadan.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari