Labaran garkuwa da mutane
An sake kai hari jihar Kaduna inda aka sacce daliban wata jami'a. Ba a bayyana adadin mutanen da suka sace ba, amma dai bayanai na zuwa nan gaba kadan a dakace
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Zamfara sun ragargaji 'yan bindiga sama da 30 a wani samame da suka wani yankin jihar. Wasu daga cikinsu kuwa sun gudu.
Wani tsohon Darakta a hukumar DSS ya bayyana cewa, jama'ar Najeriya na cin albarkacin watan Ramadana ne, shiyasa 'yan bindiga basa kai hari kan al'umomi yanzu.
'Yan bindiga sun sha kashi a hannun 'yan sanda a wani yankin jihar Neja. An fatattaki da dama, tare da sheke wasu 6 daga cikinsu. Da dama sun tsere zuwa daji.
'Yan bindiga sun sheke dan sanda dogarin da ke tare da shugaban karamar hukumar Takum a jihar Taraba. 'Yan bindigan sun budewa motar shugaban karamar hukumar wu
Wasu yan bindiga da ba'a gane ko su waye ba sun sake kai hari wasu ƙauyuka biyu a jihar Taraba. Inda suka kashe mutane huɗu kuma suka jikkata wasu da dama.
Iyayen yan matan Chibok da har yanzun ke hannun mayaƙan Boko Haram, sun roƙi gwamnatin tarayya da ta taimaka ta ceto musu yayan su daga hannun yan ta'adda.
'Yan bindiga sun nemi mazauna a wasu sassan Abuja da su ba da buhunan shinkafa da kayan miya a matsayin yanki na kudin fansar 'yan uwansu da suka sace a garurun
Wasu yan bindiga sun kai hari wata kasuwa a jihar Neja, sun hallaka jami'an tsaron sa ki 5 tare da jikkata wasu da dama. Sun kuma sace wasu mutane a harin.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari