Labaran garkuwa da mutane
Majalisar Dattawan Najeriya ta nemi ganawa da shugaba Muhammadu Buhari domin a yi wa lamarin tsaro kai a fadin kasar. Dattawan sun koka kan yadda tsaro ya baci.
Wasu yan bindiga Sun kai farmaki wata unguwa a ƙaramar hukumar Zariya dake jihar Kaduna, sun yi awon gaba da mata, kuma sun jikkata mutane huɗu ranar Lahadi.
'Yan bindiga sun hallaka wani DPO tare da jami'ansa 8 dake masa rakiya a wani dauki da rundunar ta kai in da aka kai hari a jihar Kebbi. An nemi taimakon soji.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir ElRufai ya yi Allah wadai da harin da aka kai Cocin Haske Baptist dake Chikun. Ya ce hakan zunzurutun rashin imani ne na 'yan
A sabon harin da 'yan bindiga suka kai wani Coci a yankin jihar Kaduna, mutane 8 sun mutu ciki har da wani likita da aka kashe nan take a yayin da suka kai hari
'Yan bindiga sun yi awon gaba da mutane 35 tare da raunata daya hade da sace wasu shanu a wani yankin jihar Neja. Al'umomin yankin sun bayyana kokensu kan lamar
Ƙungiyar gwamnonin arewa tayi Allah wadai da kisan ɗalibai uku daga cikin ɗaliban jami'ar Greenfield da wasu yan bindiga suka yi, sun ce zasu ɗauki mataki.
A wani sabon hari, 'yan bindiga sun sake kai hari wani yankin jihar Kaduna, in da suka yi awon gaba da mutane da dama suka hallaka likita. Lamarin ya faru yau
Gwamnatin jihar Zamfara ta umarci dakatar da sayar da kayayyakin man fetur a wasu sassan jihar. An kuma umarci jami'an tsaro da su tabbatar an dokar da aka kafa
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari