Labaran garkuwa da mutane
Rahotanni sun bayyana cewa, daliban kwalejin Noma da Ilimin Gandun Daji na jihar Kaduna 'yan bindiga sun sake su a yau dinnan biyo bayan wata tattaunawa da akay
Gwamnatin Buhari ta bayyana jimamin ta ga iyayen yaran da aka sace a jami'ar Greenfield dake jihar Kaduna, ta bayyana cewa, tana kan kokarin kubutar da daliban.
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar kame wasu mutane 12 da ake zargin su suka sace wasu jami'an hukumar kiyaye haddura ta kasa su 26 a jihar Nassarawa a bara.
Wasu yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun sace shugaban ƙungiyar Miyetti Allah reshen Jihar Kogi a gidansa, yan sanda sunce har yanzun basu gano shi ba
Biyo bayan barazanar kashe sauran daliban da ke hannunsu, 'yan bindiga sun sake sakin wani dalibi na jami'ar Greenfield dake jihar Kaduna, in mahaifiyarsa.
Ƙungiyar iyaye ta ƙasa, ta roƙi yan bindigar da suka sace ɗalibai a jami'ar Greenfield Kaduna da su ƙara musu lokaci a cigaba da tattaunawa don samun maslaha.
Gwamnatin Jihar Kogi, ta tabbatar da kisan kwamishinan kula da hukumar fansho ta jihar, Hon. Adebayo, da kuma sace shugaban ƙaramar hukumar Yagba ta yamma.
Wasu 'yan bindiga sun hallaka wani kwamishinan fansho a jihae Kogi, inda wani shugaban karamar hukuma kuwa hya bace bat yayin da suka hari motar kwamishinan.
Wani kwararre ya bayyana wasu dalilai guda biyar da ya yi imanin cewa sune su ka sanya Najeriya ta gagara magance matsalolin tsaro da take fuskanta. Ga bayani.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari