Labaran garkuwa da mutane
'Yan sanda sun dakile harin 'yan bindiga a yayin da suka kai hari ofishin 'yan sanda a wani yankin jihar Benue. An hallaka 'yan bindiga 14 a yayin musayar wuta.
A ranar Alhamis da ta gabata, wasun masu garkuwa suka kutsa makaranta a Birnin Yauri, jihar Kebbi suka yi awon gaba da ɗalibai. An kashe ɓarayin fiye da 80.
Satar mutane ya zama ruwan dare a ƙasa Najeriya, inda wasu 'yan bindiga suka yi garkuwa da mai horad da tawagar yan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Rivers United
Wasu mutane ɗauke da makamai da ake zargin yan fashi da makami ne, sun kashe jami'an tsaro 5 a wani gumurzu da suka yi a Zamfara, an ɗauki lokaci ana fafatawa
A kwanakin baya ne wasu yan bindiga suka kutsa har cikin gidan madakin Zungeru, suka yi awon gaba da shi da wasu matansa 2. A halin yanzu sun saki matan biyu.
Yawaitar sace-sacen mutane a faɗin ƙasar nan yana damun wasu gwamnoni matuƙa, inda gwamnan Ogun yayi alƙawarin rushe duk wani gida da aka gano masu garkuwa.
Har yanzun gwamnatin Neja na nan akan bakarta cewa ba zata biya kuɗin fansa domin kuɓutar da ɗaliban islamiyyar Tegina ba. Yaran sun kamu da rashin lafiya.
Satar mutane Ya zama ruwan dare a yankin Tungan Maje, amma da alama rundunar yan sanda zata taka wa lamarin birki, inda suka jami'an suka cafke wasu mutum 5.
Idan ajali yayi kira dole aje, wasu yan fashi da makami sun hallaka ɗalibin kwaleji a Ibadan biyo bayan ƙin amincewarsa ya raka su zuwa wasu ƙauyuka su kai hari
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari