Labaran garkuwa da mutane
Fusatattun iyaye sun fatattaki kwamishinan El-Rufai yayin da ya kai ziyara yankin da aka saci daliban makarantar sakandaren Bethel ta jihar Kaduna. An ruwaito
Matasa a jihar Katsin,a sun ce sam ba zai yiwu suna zaune ana ci gaba da hallaka su da 'yan uwansu ba. Sun fara horar da yadda za a fatattaki 'yan bindiga.
Ɓarayin da suka kai hari makarantar Bethel Baptist jihar Kaduna, sun tuntuɓi hukumar makarantar ta wayar salula, inda duka faɗa musu adadin yaran da suka sace.
Matsalar garkuwa da mutane na ƙara yawaitar a Najeriya, yayin da masu aikata wannan aikin suka fara maida hankali kan manyan mutane masu faɗa a ji a jihohi.
Yankin arewa maso yammacin Najeriya na fama da hare-haren yan bindiga, kuma jihar Katsina na daga cikin jihohin da wannan matsalar yawan kai hari ta fi ƙamari.
A safiyar yau ne aka tashi da wani mummunan labari a jihar Kaduna, inda yan bindiga suka sake kai hari wata makarantar sakandire suka yi awon gaba da ɗalibai.
Rahoto ya bayyana cewa, wasu daga cikin daliban makarantar Baptist ta Kaduna da aka sace a yau sun samu sun kubuta daga hannun 'yan bindigan da suka sace su.
A karo na biyu, wasu mutane ɗauke da makamai sun kutsa cikin gidan shugaban NLC reshen Taraba, inda suka yi awon gaba da shi zuwa wani wuri da ba'a sani ba.
Jihar Kaduna na ɗaya daga cikin jihohin arewa maso yammacin Najeriya dake fama da yawan harin yan bindiga a makarantun ɗalibai, an sake sace wasu yau Litinin.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari