Labaran garkuwa da mutane
Bayan dogon lokaci da sace ɗalibai a makarantar islamiyya dake garin Tegina, jihar Neja, gwamnatin jihar tace tana sane da wurin da yan bindigan ke tsare dasu.
Wasu daga cikin daliban Islamiyya da aka sace a wata makarantar Islamiyya dake jihar Neja sun samu damar kubuta daga hannun 'yan bindigan da suka yi garkuwa das
Dubun wata tawagar masu garkuwa da mutane a jihar Abia ya cika, inda rundunar yan sanda ta samu nasarar cafke su a wurare daban-daban tare da ƙwato makamai.
A halin rashin tsaron da ake ciki yanzun a Najeriya manyan mutane ma ba su tsira ba, inda wasu yan bindiga suka kaiwa tshohon kwamishina a jihar Ondo hari.
Tsagerun 'yan bindiga sun harbe wata mata mai juna biyu, inda suka yi awon gaba da matarsa. Sun nemi a basu kudin fansa Naira miliyan 30, lamari mai wahala.
Tashin hankali da tsoro ya shiga cikin zuƙatan jama'an wani yanki a Osun, bayan wasu yan bindiga sun kutsa gidan wani ɗan fulani sun yi awon gaba da ɗiyarsa.
'Yan bindiga da ake zargin Fulani ne sun hallaka wata mata mai sayar da magunguna, sun yi awon gaba da mijinta, lamarin da ya haifar da firgici tsakanin jama'a.
Ana ganin dai sace sarakuna na ƙara zama ruwan dare a Najeriya, inda wasu masu garkuwa da mutane suka yi awon gaba da basarake a jihar Ekiti, Suka bar matarsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana illolin da ke tattare da shan miyagun kwayoyi da kuma irin hadurranta ga Najeriya. Ya ce ta fi Boko Haram illa a kasar
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari