Labaran garkuwa da mutane
Dalibai da Malaman makarantar sakandaren gwamnatin tarayya FGC, Birnin Yauri, jihar Kebbi, guda 27 da Malami uku sun samu kubuta daga hannun tsagerun yan bindig
Rundunar tsaro ta NSCDC ta yi ram da wani matashi mai suna Ifeanyi Joseph dan shekara 21, bisa zarginsa da yin garkuwa da dan wani Sufeton 'yan sanda a Abia.
Masu kaiwa yan bindiga bayanai ke hana ruwa gudu wajen yunkurin ceto mai martaba Sarkin Bungudu, Hassan Attahiru, duk da an biya kudin fansar milyan ashirin.
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta dakatad a mambobinta biyu, kan zargin da ake musu cewa sun da alaka da yan bindiga masu garkuwa da mutanen da suka addabi.
Masu garkuwa a ƙaramar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna sun fara tambayar dafaffen abinci a matsayin kuɗin fansa. Ƴan bindigan sun janye kai hare-hare a wasu
Miyagun 'yan bindiga sun sace shugaban ƙungiyar matasa (NYCN) reshen ƙaramar hukumar Odogbolu, jihar Ogun, sun nemi 'yan uwa su tattara musu miliyan N-30m.
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kai hari ofishin 'yan sanda na Ngurore da ke karamar hukumar Yola ta Kudu inda suka sace mace mai shayarwa a g
Hukumar yan sandan ƙasar nan,ta bayyana cewa jami'anta sun samu.nasarar damke wata tawagar mutum 11 dake aikin garkuwa da mutane a tashoshin mota na jihar Kano.
Jami'an NDLEA sun yi ram da wasu mutane biyu da suke kai wa 'yan bindiga wayoyin sadarwar da duk da an katse hanyoyin sadarwa suna aiki. Mun sami hotunansu.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari