Labaran garkuwa da mutane
Rundunar sojojin Najeriya, sun sake samo wasu daga cikin daliban makarantar Baptist wadanda aka sace a jihar Kaduna. An sako daliban bayan karbar kudin fansa.
Wasu mutane ɗauke da bindigu da ake tsammanin masu garkuwa ne sun kutsa kai gidajen jama'a a Suleja, inda suka sace kananan yara da wasu manyan mutane bakwai
An kame wani mutum da ake zargin yana karbar kudin fansa ta asusun banki, lamarin da ya jawo rikici tsakanin mutumin da wani wanda ya biya kudin fansa ta banki.
Rahotannin sirri sun bayyana yadda 'yan ta'adda daga Zamfara suke kaura zuwa jihar Borno domin halartar shirin horarwa daga 'yan ta'addan ISWAP/Boko Haram.
Wasu mutane ɗauke da makamai sun farmaki motar bus dake ɗauke da ɗaliban makarantar kwalejin sojojin ruwa, inda suka yi awon gaba da su baki ɗaya a jihar Edo.
Yayin da jihar Kaduna ke kara faɗawa cikin ƙalubalen sace-sacen mutane musamman sarakuna, wasu da ba'asan ku su waye ba sun yi awon gaba da wani basaraken Jaba.
Bayan sakin 28 daga cikin dalibai 121 da suka sace a makarantar Bethel Baptist Kaduna, yan bindigan sun bayyana tsarin da zasu bi wajen sakin ragowar daliban.
Wasu mutane ɗauke da makamai sun tare wasu manyan hanyoyi biyu a jihar Sokoto ranar Lahadi, inda suka sheke mutum biyu, sannan suka tafi da kusan mutane 100.
Rundunar yan sanda reshen jihar Kaduna ta sanar da nasarar kubutar da dalibai biyu daga cikin daliban makarantar Bethel Baptist da aka sace a jihar Kaduna.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari