Jihar Kebbi
A yayin taron wanda cibiyar yaki da furucin nuna kiyayya ta dauki nauyin gudanarwa tare da hadin gwiwar fadar Zuru, Alhaji Shehu ya bayyana cewa, ba bu ci gaba ga kowace al'umma matukar ba bu wadataccen zaman lafiya a cikin ta.
An koka bayan Babban Kotun Tarayyar Najeriya da ke zama a Birnin Kebbi a cikin Jihar Kebbi ya bada belin Usman Nasamu Dakingari wanda aka garkame a gidan yari bisa zargin yin sama da wasu Miliyoyin kudi a Ranar Litinin.
Haka zalika wani shaidan gani da ido, Mallam Yusuf Muhammad ya bayyana cewa “Allah ya kiyaye da an samu gawarwaki da yawa, sai dai dayake jama’a sun hangi motar tun daga nesa suka tsetstsere shine abin yazo da sauki a haka.”
Majiyar Legit.com ta ruwaito shugaban kungiyar shuwagabannin kananan hukumomin jahar, ALGON, Shehu Marshal ne ya bayyana a ranar Juma’a bayan wata ganawar sirri da yayi da gwamnan jahar da sauran shuwagabannin kananan hukumomin ja
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, kimanin mambobi 5000 'yan kungiyar nan ta Kwankwasiyya suka sauya sheka daga jam'iyyar adawa ta PDP zuwa APC a jihar Kebbi dake Arewa maso Yammacin Najeriya.
Kamfanin dillancin labaru, NAN, ta ruwaito gwamnatin kasar Amurka ta kulla wata yarjejeniya tsakaninta da gwamnatin jahar Kebbi don habbaka harkokin noma a jahar ta hanyar kashe makudan kudade da suka kai dala miliyan goma.
Wani ganau ba jiyau ba, Muhammadu Garba ya bayyana ma majiyarmu cewa Rakumin ya tattake yaron ne bayan babur din ta buge shi a lokacin da yake kokarin tsallka babbar hanyar, sai shi kuma yaron ya nufo a guje akan babur dinsa da ba
Ana cikin haka ne sai wani yace shi ya dauki nauyin samar da buhun gero don a samu wadanda zasu kirga don tabbatar da gaskiyar adadin gero dake cikin buhu, sai a gwadashi da yawan yan Najeriya d alkalumma suka ce an kai miliyan 18
A yanzu haka cikin shugaban karamar hukumar Yawuri ta jahar Jebbi, Alhaji Musa Muhammad Stone ya duri ruwa biyo bayan tsigewa dayake fuskanta daga wasu kansilolinsa guda goma da suka hade masa kai, inji rahoton majiyar
Jihar Kebbi
Samu kari