Jihar Kebbi
NAIJ.com ta ruwaito wannan tsohon gwamnan ba wani bane, face na jihar Kebbi, Usman Saidu Nasamu Dakingari, inda EFCC tace ta sha wahala kafin ta samu mika masa sammacin tuhume tuhumen da take yi masa, sakamakon yar buya da ya shig
Wani rahoto mai tattare da farin ciki da shafin jaridar The Nation ya ruwaito ya bayyana cewa, wani gwamna daga cikin gwamnonin Arewa ya bayar da amincin sa na malalo kudade domin biyan albashin watan Yuni ga Ma'aikatan jihar sa.
A yayin haka Babban Sakatare ya ke gargadin wakilan kananan hukumomin wajen gaggauta rarraba kayan agajin ga mabukata inda ya kuma tunatar da su muhimmancin gaskiya da adalci musamman a wannan lokaci mai albarka na watan Ramadana.
Fiye da gidaje 100 ne wata mahaukaciyar iskar guguwa gami da ruwan sama mai karfin gaske suka lalata a garin Argungu na jihar Kebbi a arewacin Najeriya, a ranar Lahadin nan da daddare. Rufin kwanon gidaje da dama ya yaye ya zube..
Kaakakin rudunar Yansanda jihar Kebbi, Mustapha Suleiman ne ya sanar da haka a ranar Laraba 2 ga watan Mayu, a Birnin Kebbi, inda yace harin ya samo asali ne sakamakon rikicin siyasa daya kaure a tsakanin magoya baya.
A nasa jawabin, shugaban NLC reshen jihar Kebbi, Umar Halidu ya bukaci gwamnatin jihar ta duba yiwuwar karin kudin yan fansho musamman ga ma’aikatan da suka bar aiki a shekarar 2012 da 2013, duba da karin albashi da aka yi a wanna
Hukumar 'yan sanda ta jihar Kebbi sun gano makaman ne garin a kaboro, dake da iyaka da jihar Kebbi da kuma jihar zamfara. Kwamishinan ' yan sandar jihar, Kabiru Ibrahim ya tabbatar wa da manema labarai a Birnin Kebbi, babban...
Ya bayyana sunayen yan bindigar kamar haka: Lawal Ibrahim, Nasiru Lawali, Yahaya Mohammed, Haliru Shantali, Hussaini Hamisu, Mohammed Nuhu, Habibu Sani, Rilwanu Mohammed, Mohammed Sanusi, Mohammed Bara’u da Abubakar Haruna.
Sai dai wasu masu tattauna al’amuran yau da kullum na ganin duk siyasa ce, musamman idan aka yi duba da cewa zabukan shekarar 2019 na karatowa, wanda akan samu yan siyasa na yin duk abinda zai ja hankalin jama’a akansu a irin wann
Jihar Kebbi
Samu kari