Jihar Kebbi
Wasu miyagu yan bindiga sun kai mummunar farmaki gidan wani hamshakin dan kasuwa, AlhajiYusuf Garkar-Bore, inda suka kasheshi, sa’annan suka yi awon gaba da matar dansa, Aisha Yusuf, a jahar Kebbi.
Ajali dake zuwa babu shiri ballantana ankaraswa, ya katse hanzarin samarin biyu yayin saukar wani mamakon ruwan sama da sanyin safiyar ta ranar Asabar 6, ga watan Yuli cikin karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina.
Yan kungiyar sa kai ta Najeriya (VGN) ta rarraba mutane 4,500 a kananan hukumomi 21 dake a jihar Kebbi don su taimakawa jami’an tsaro wajen yaki da ta’addanci da sauran matsalolin tsaro da ake fama dasu a wasu kauyuka na jihar.
A wani jawabi da Abubakar Dakingari, babban sakataren yada labaran gwamnan jihar Kebbi, ya fitar, ya ce Malamin ya mutu ne ranar Alhamis a Birnin Kebbi, bayan wata gajeriyar jinya. A cewar Dakingari, gwaman jihar Kebbi, Abubakar
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a ranar 17 ga watan Janairun 2019 ne majalisar dokokin jahar Kebbi ta tantance Esther tare da amincewa da ita a matsayin Alkalin Alkalan jahar, amma gwamnan ya ki tabbatar da ita akan wannan mukami.
Solomon Benedict dan shekara 29 ya halaka kansa ta hanyar shan maganin kwari a cikin madarar yogut sanadiyyar mastanancin talauci a jihar kebbi
Lauyan koli kuma Ministan Shari'a na kasa, Abubakar Malami, ya ce kawowa yanzu kudaden da ma'aikatar sa ta kwakulowa gwamnatin tarayya sun kai kimanin Naira biliyan 270 daga kana Naira biliyan 19.5 da suke a shekarar 2015.
A yau Laraba, 29 ga watan Mayun 2019, aka sake rantsar da gwamna jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu na jam'iyyar APC tare da mataimakin sa, Alhaji Samaila Yombe, a wani sabon wa'adin gwamnati na biyu.
Wasu 'yan ta'adda akan babur guda biyar sun kai hari garin Illo da ke karamar hukumar Bagudu cikin jihar Kebbi jiya Litinin da dare. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya samu rahoton cewa 'yan ta'addar sun kai harin dauke...
Jihar Kebbi
Samu kari