Jihar Kebbi
Rundunar 'yan sandan jihar Kebbi ta tabbatara kutsen da wasu 'yan fashi da makami suka yi a ofishin MTN da ke yankin Tudun Wada na Birnin Kebbi. Kakakin rundunar, DSP Nafi'u Abubakar, ya tabbatar da aukuwar lamarin ga manema labar
Akalla mutane biyu ne suka gamu da ajalinsu yayin da wasu gungun yan bindiga da ake tunanin barayin shanu ne suka kaddamar da samame a wasu kauyuka guda 9 na karamar hukumar Wasagu na jahar Kebbi.
Shugaban kungiyar PGF kuma gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu, ne ya bayyana hakan ranar Laraba a cikin jawabin taya Buhari samun wannan gagarumar nasara da ya yi a tarihin gwamnati da mulkin Najeriya. Kungiyar ta taya shugaban kas
Wasu mutane da ake zargin 'yan bangar siyasa ne, sun je garin Gwadangaji dake jihar Kebbi da misalin karfe 2 na dare, suka yi awon gaba da mawaki Bello Bala Aljannare daga gidansa...
Wasu mawaka su 8 sun shiga tasku yayin da wani hadimin gwamnan jahar Kebbi yasa aka lakada musu dan banzan duka a gabansa tare da barazanar kashe guda daga cikinsu saboda sun yi wata waka dake shagube ga Gwamna Abubakar Bagudu.
Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta bayyana neman dan majalisa mai wakiltar Maiyama/Koko/Basse a majalisar tarayya, ido ruwa jallo. Hukumar na neman Shehu Koko-Mohammed ne bayan da ya ki bayyana gaban hukumar.
Zainab Bagudu ta doke mutane da-dama wajen wata kyautar jagorancin Igbere TV. Hadimai da Ministocin Buhari su na cikin wadanda ake sa ran za su lashe wannan kyauta.
Jam'iyyar APC da Oshiomhole sun yabawa Goodluck Jonathan. Jonathan shi ne Uban jam’iyyar PDP a jihar Bayelsa, amma ya na ji ya na gani jam’iyyarsa ta sha kashi a zaben da aka yin a 16 ga Watan Nuwaban 2019.
Mun ji cewa Aliko Dangote ya fara shirin kafa masana'anta a Kebbi. Gwamna Kebbi ya yaba da kokarin Dangote na kawo masu kamfanin noma da zai ba matasa aiki.
Jihar Kebbi
Samu kari