Jihar Kebbi
Rassan kungiyar kwadagon guda uku bayan wani taron gaggawa da ta gudanar a ranar Talata, ta ce ba ta da hannu a sanarwar da sakataren gwamnatin jihar ya gabatar dangane da fara biyan ma'aikatan jihar mafi karancin albashi.
Bayan kama Aisha Zakari wacce ake zarginta da kiran gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu a wayar salula tana tsorata shi, yanzu haka mijinta ya fito yayi bayani dangane da abinda ya faru. A lokacin da mijin nata yake magana da manema
Wata mata da ake ta nemanta ruwa ajallo yanzu dai ta shiga hannu bayan, hukumar DSS sunje har gidan da take sun kamata, kamar dai yadda lauyanta ya yiwa manema labarai bayani...
A cikin sanarwar da fadar shugaban kasa ta fitar a shafinta na Tuwita, ta ce Osinbajo tare da gwamnan jihar Kebbi, Atuku Bagudu, sun kaddamar da bude katafariyar kasuwar zamani ta 'Ambursa, wata tashar motoci da kuma kasuwar shanu
Shugaban hukumar NDLEA reshen jihar, Peter Odaudu, yayin zantawa da manema labarai a ranar Juma'a ya bayyana cewa, wannan katafariyar gona ta kasance ta biyu ta fuskar girma wadda a aka gano a tarihin jihar Kebbi.
Bisa la'akari da irin nasarar da sulhu da 'yan bidigar a jihar Katsina ke samu, gwamna Masari ya bayyana karfin gwuiwarsa a kan cewa tattaunawar da za a yi a Maradi zata kawo karshen duk wani kalubale da barzanar tsaro da jiharsa
Wani bidiyo da yake yawo a kafafen sada zumunta na zamani ya nuna yadda wasu fusatattun matasa a jihar Kebbi suke kone hotunan shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma na gwamnan jihar Atiku Bagudu...
Da yake tabbatar da faruwar lamarin yayin ganawarsa da manema labarai, kwamishinan 'yan sandan jihar Kebbi, Garba Muhammad Danjuma, ya ce matar ta kashe mijinta ne saboda tana son koma wa gidan tsohon mijinta mai suna Idris Garba
A haifi ministan shari'a na Najeriya kuma lauyan kolu na kasa, Abubakar Malami, a ranar 17 ga watan Afrilun shekarar 1967 a karamar hukumar Birnin Kebbi wadda ta kasance babban birnin jihar Kebbi.
Jihar Kebbi
Samu kari