Jihar Kebbi
Jihohi kadan ne za su iya tsayawa da kafafunsu a fadin Najeriya. Bincike ASCI ya nuna cewa Jihar Katsina ta iya nemo N8b amma ta samu N136b daga asusun FAAC.
An shaidawa manema labarai cewa, kwanaki kadan gabanin hakan ta faru, wasu 'yan bindiga kimanin 20 sun dira a fadarsa rike da bindigu su na tambayar inda yake.
'Yan bindiga sun kashe hakimin gari Bajida da ke karamar hukumar Fakai ta jihar Kebbi, Alhaji Musa Muhammad Bahago jaridar Daily Trust ta ruwaito daga Kebbi.
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin Gwamna Atiku Bagudu ta amince da nadin wasu sabbin hakimai da shugaban masarauta, kwamishinan kananan hukumomi ne ya bayyana.
Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kebbi, Agunbiade Oluyemi- Lasore, shi ne ne ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai cikin birnin jihar a ranar Laraba.
Gwamnan na jihar Kebbi ya na tare da takwarorinsa na jihar Filato; Simon Lalong, da na jihar Jigawa; Abubakar Badaru, yayin da ya ke wannan jawabi. A cewar Bagu
Sannan ya cigaba da cewa, mutumin ya gudu don a kar a kai shi cibiyar killacewa bayan an dauki jininsa zuwa dakin gwaji a ranar 25 ga watan Afrilu. Ya ce mutumi
Bagudu ya bayyana hakan ne yayin taronsa da kwamitin ko ta kwana a kan annobar covid-19 a jihar. An yi taron ne a wata cibiyar lafiya da ke Kalgo a jihar Kebbi
Gwamnatin jihar Kebbi ta fara aikin rage cunkoso a gidajen gyaran hali na jihar. Hakan ya biyo bayan amincewar Gwamna Abubakar Atiku Bagudu don biyayya ga umar
Jihar Kebbi
Samu kari