Katsina
A labarin nan, za a ji cewa wani Malamin addinin Musulunci, Malam Usman Hamza Al-Bayan ya ba iyalan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari shawara.
Iyalan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya rasu sun bayyana yadda ya yi rayuwa da su. Rayuwar Buhari a cikin gida ta kasance wata iri ta dabam.
Ɗan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Yusuf ya gode wa Shugaba Bola Tinubu bisa mutunta mahaifinsa da jana’iza ta kasa da aka shirya saboda shi.
A labarin nan, za a ji yadda malaman manyan addinan Najeriya, wato Musulmi da Kiristoci su ka duƙufa da addu'a tare da rokon Allah Ya yi wa Muhammadu Buhari rahama.
Wani hoto da ya fara yawo na Aisha Buhari ɗauke da tutar Najeriya wacce aka naɗo marigayi tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya ja hankalin jama'a.
An sace kansilan APC na Daudawa, Buhari Aliyu a hanyar Funtua, inda ake zargin wani mai baiwa ’yan bindiga bayani ne ya taimaka wajen yin garkuwa da shi.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya ja tawaga zuwa jihar Katsina, inda suka bayyana jimaminsu na rashin Buhari.
Yayin da ake cigaba jimamin mutuwar Muhammdu Buhari, tsohon shugaban kungiyar kwadago, Ayuba Wabba ya bayyana babban rashi da aka yi bayan rasuwar dattijon.
A ranar Lahadi da ta gabata, tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya cika bayan fama da jinya a Landan, ana ta tunawa da wasu daga cikin kalamansa.
Katsina
Samu kari