Katsina
Wata matashiya a jihar Katsina da aka ambata da suna Khadija Saulawa ta bayyana yadda takaicin maza a ke sanya matan jihar tsunduma a harkar shaye-shaye.
Rundunar Yansandan jihar Katsina tana sanar da kama shahararren dan daban nan wanda aka dade ana nemansa Basiru Barau, inkiya Gojen Malam, kamar yadda ta sanar
A zamanin mulkin shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida ne aka kirkiri jihohin biyu, inda Manjo janar Abdullahi Sarki Mukhtar ya fara shugabanta a shekarar 18
Yayin da ake bikin cika shekaru 30 na Jihar Katsina mun kawo maku cikakken jerin Gwamnonin Jihar har su 10 tun daga kirkira a shekarar 1987 har zuwa yau.
Rundunar yan sandar jihar Katsina sun kama wani Ibrahim mai shekaru 43 da yaudarar wasu yara maza biyu yan shekaru 15 da N200 dan yin luwadi da su a Katsina
Wani saurayi, Yari Inusa, ya rasa ransa a gasar Sharo da ya shiga don neman auren wata budurwa. Wannan ya faru ne a kauyen Durumin Biri dake karamar hukumar
Wata mata, Mariya Inusa, mai shekaru 35 a duniya, wadda mazauniyar kauyen Rafin-Makadi ce, a karamar hukumar Rimi da ke jihar Katsina, ta shigar da karar mijin
A cewar rahoton farko da ofishin ‘yan sanda ya samu, ya bayyanawa kotun majistire ta Katsina cewa, mai garin Tungen Zuri, Kabiru Hussaini ne ya shigar da kara
Jami’an rundunar Yansanda a jihar Katsina sun kama wani mugun mutum mai suna Sani Idris mai shekaru 40 da laifin yi ma matan aure har su bakwai fyade.
Katsina
Samu kari