Katsina
A jiya Asabar ne Jami'ar Umaru Musa Yar'adua dake Katsina ta yaye dalibai kusan dudu biyar. Bikin yaye daliban shine karo na biyu da jami'ar ta taba yi.
Haka kuma shiyyar Arewa maso Yamman ce aka fi samun laifukan fiye da sauran shiyyoyin kasar biyar, inda aka samu masu laifin ta'ammali da kwayoyin har 8,939.
Gwamnatin jihar Katsina ta bada lamuni ga barayin dabbobi a Yankin. Hakan ta sa da dama sun ajiye makaman su ga hukuma. An kuma maido bisashen da aka sace
Aliyu Sabiu Maduru, shine kakakin Majalisar Jihar Katsina, kuma yana cikin kananan ‘yan majalisun Najeriya yayi wata tattaunawa
Naman akuya dai nama da kusan kashi 75 cikin dari na mutanen duniya ke anfani dashi. Haka zalika ma naman akuya yana da dadi kamar dai sauran
Katsina
Samu kari