Katsina
Gwamnan ya kara da cewar matakan matse bakin aljihu da tsantseni day a dauka ne suka bashi dammar cigaba da zama a kujerar sa duk da daukan matakin ya jawo masa bakin jinni wurin jama’a da dama, har daga cikin jam’iyyar APC. Badar
Za ku ji wasu Jihohi ne su ka fi girman kasa a Najeriya. Neja ta kai kimanin kilomiya 76, 000 wanda hakan ke nufin ta fi kowace Jiha fadi. Sannan kuma sai Jihar Borno wanda tsawon ta ya haura kilomita 70, 000 inji Wikepedia.
Shugaban hukumar raya karkara da birane a jihar, Usman Nadada, ya jagoranci jami’an gwamnatin jihar da jami’an tsaro aka rufe ofisoshin saboda kunnen uwar shegu da kamfanin ya yi masu bayan sun nemi ya biya kudin harajin. Nadada
Jami’ar Batterjee ta karramar Likita Ummulkulthum da wata babbar kyauta a ranar bikin yaye dalibai da jami’ar ta shirya a ranar Asabar 5 ga watan Mayu, sakamakon hazakar da ta nuna a shekarun data kwashe tana koyon likitanci a jam
Wani Magidanci mai shekaru 60, Lawal Angala tare da dansa, Isah Lawal mai shekaru 19 sun gamu da fushin Kotu bayan ta kamasu da laifin yi ma wata karamar yarinya mai shekaru 9 fyade a jihar Katsina, kamar yadda jaridar NAIJ.com
Jaridar NAIJ.com ta kuma ruwaito cewa, a yau ne ake gudanar da taron jam'iyyar APC a kowace mazaba dake fadin kasar nan kamar yadda tuni jam'iyyar ta shirya gudanarwa a ranar Asabar wadda ta yi daidai da 5 ga watan Mayun 2018.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Kaakaki Gambo yana fadin sunayen yan fashin kamar haka: Muntari Jibrin, mai shekaru 25, Dabo Hassan 60, Abdullahi Alhaji Samu 20, Tukur Mamman 20, Babangida Saidu 27 da kuma Ishaku Yusuf 20.
Magoya bayan jam´iyar APC a arewa maso yammacin jihar Jigawa sun gudanar da taron gangami domin nuna goyon bayansu ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar a zabe mai zuwa
Tsohon shugaban hukumar Kwastam, Abdullahi Dikko Indi, ya ce batun zayyana sunan sa cikin wadan da suka wawure kudin gwamnati lokacin mulkin PDP ba daidai ba ne tare da musanta ikirarin ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohamme
Katsina
Samu kari