Katsina
Wani tsohon shugaban karamar hukumar Birnin Gwari da ya nemi a sakaya sunansa yace: "Titin zuwa Funtua ya zame mana barazana domin, a kowanne lokaci za ka iya kacibus da irin wadan nan mutanen. Suna cin karen su babu babbaka sabod
A wata ganawa da ya yi da jaridar The Nation, Alhaji Sani, ya ce, mutuwar Alhaji Suleiman ta girgiza jam'iyyar PDP a jihar. "Munji ciwon rashin dattijo a jihar Katsina. Ya mutu a daidai lokacin da ake bukatar aiyukan dattako irin
Wata sabuwa inji yan caca, wasu miyagu masu garkuwa da mutane dauke da muggan makamai sun yi shigar burtu, inda suka sanya kayan mata, suka afka cikin wani gida, suka yi awon gaba da wasu iyaye mata guda biyu a jihar Katsina.
Hakazalika an samu wata hazikar data yi fice a nata fannin hadda da Tafsiri daga jihar Borno Malama Amina Aliyu, wanda ta samu kyautukan da suka hada da kujerar Makkah, Mota, N500,000, Jadduma, na’urar karanta Qur’ani da Kwamfuta.
Shugaban kungiyar bijilanti a jihar, Alhaji Abba Mainayara, ya sanar da hakan a ganawar sa da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN). Tun shekarar 2009, kungiyar Boko Haram take aiyukan ta'addanci da ya yi sanadiyar dubban muta
Hakazalika, suma yan majalisun dake wakiltar Kafur da Dutsanma, Garba Useini da Bishir Mamman, sun tabbatar da bullar wannan annoba, sai dai sun ce basu da alkalumman dake nuna adadin mutanen da annobar ta hallaka.
A cikin daren ranar Litinin ne gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmed El-Rufai, ya fita duba fitilun kan titi da ake sakawa a cikin garin jihar Kaudna da kan sa Mallam Nasiru El-Rufai, ya tsaya unguwar Ali Akilu Road dan duba su
Wata babban tawaga da daga majalissar dattawan Najeriya karkashin jagorancin, Sanata Bukola, sun kai ziyarar ta’aziya ma Gwamnatin Bauchi Sarkin Bauchi da iyalin marigayi Ali Wakili akan mutuwar abokin su a ranar Asabar.
Wannan hoto da wani matashi mai sunan Na-Allah Muhammad Zagga ya sanya a shafin sa na sada zumunta inda yake nuna kakakin majalisar cikin murmushi tare da kin sanya hannun sa cikin tafin hannun matar bayan ta nemi su gaisa da shi.
Katsina
Samu kari