Katsina
A yau Talata da ta yi daidai da ranar babbar Sallah ga dukkanin Musulmai na duniya, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci Sallar Idi ta raka'o'i biyu tare da dubunnan Musulmai a mahaifar sa ta garin Daura dake jihar Katsina.
Matasa dake bautar kasa a karamar hukumar Daura sun ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari domin taya shi murnar bikin Sallah. Da yake bayyana jin dadinsa da ziyarar da matasan suka kai masa, shugaba Buhari ya bayyana cewar tsarin
A yayin da yau, Talata, musulmi a fadin duniya ke bukukuwan babbar sallah, shugaba Muhammadu Buhari ya shiga sahun ragowar wajen yin yanka kamar yadda addinin tanada ga duk wani musulmi mai hali ya yi yayin babbar sallar. Shugaba
Rahotannin da naij.com ta samu sun tabbatar mata da cewar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bar Abuja domin tafiya zuwa mahaifarsa, Daura, dake jihar Katsina inda zai yi bukukuwan sallah babba. A dazu ne naij.com ta sanar da ku
Kamfanin dillancin Labarai na kasa (NAN) ta bayyana cewar an gudanar da zaben na jiya ne domin maye gurbin tsohon dan majalisa Hosea Ibi da masu garkuwa suka sace ranar 31 ga watan Disamba na shekarar 2017 kuma suka kasha shi a wa
Masu bata tarbiya da rayuwar mutanen Katsina sun fada komar 'yan sanda Hukumar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Katsina sun yi shelar kama wasu kwararrun masu aikata fyade da ta'ammali da miyagun kwayoyi da suka dade suna lalata
NAIJ.com ta ruwaito fadar mai martaba Sarki Farouk ta sanar da haka ne cikin wata wasika data aika ma Kalu a ranar Alhamis data gabata, inda wasikar tace Sarki ya yanke shawarar nada Kalu ne sakamakon goyon bayan dayake baiwa shug
Jam'iyyar APC na da adadin mambobi 54 a majalisar dattijai kafin gudanar da zaben maye gurbi na ranar Asabar, 11 ga watan Agusta. Jam'iyyar PDP na da 49, yayin da jam'iyyun APGA da ADC keda guda dai-dai. Kamar yadda jam'iyyar ta
Sarkin garin Daura dake jihar Katsina, Alhaji Umar Faruk, ya bayyana godiyarsa ga mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinabjo, da cewar su na alfahari dangane da goyon bayan sa akan ɗan su, Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Katsina
Samu kari