Katsina
Rahoton ya kara bayyana cewar, PDP zata canja suna ne domin gujewa yawaitar alakanta sunanta da cin hanci da jam'iyyar APC mai mulki ke yi. Jaridar ta wallafa cewar a yau, Lahadi, ne PDP zata sanar da wannan shawara da ta yanke ga
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wani bawan Allah mai suna Attahiru ya shaida ma wakilinta cewa kimanin watanni uku da suka gabata ne Matarsa ta haifi diya mace, wanda itace yarsu ta farko, hakan yasa suka rada mata suna Fatima.
Kaakakin yace: “Coommassie mutum ne mai tsananin kishin yankin Arewa, tare da son cigabanta da kuma raya ayyukan Ahmadu Bello Sardauna, haka zalika mutum ne cikakke, jajirtacce wanda yayi fice a duk aikin da yayi.”
A kalla mutane 7,727 hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) zata dauka aiki na wucin gadi a zaben maye gurbi a jihar Katsina. INEC zata gudanar da zaben maye gurbin sanatan yankin Katsina ta Arewa, Sanata Mustapha Bukar, da
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Angon Hindatu Yahaya, mai suna Malam Sani Yahaya ne ya bayyana haka a ranar Laraba, 18 ga watan Yuli, inda yace: “A kauyen Girka na garin Mada-Rumfa dake kasar Nijar aka tsinci gawar Matata.
Kamar yadda shafin jaridar The Nation ya bayyana, mataimakin shugaban Osinbajo ya wakilci shugaban kasa Muhammadu Buhari wajen gudanar da wannan ziyara inda ya jajantawa gwamnatin jihar Katsina da kuma wadanda annobar ta shafa.
Kauyuka biyar ne ambaliyar ruwar ta shafa bayan wata rafi tayi ambaliya bayan ruwan saman da aka kwana ana yi a daren Lahadi, inji Aminu Waziri shugaban hukumar agaji na jihar Katsina KSEMA. A cewarsa, jami'an hukumar sun gano gaw
NAIJ.com ta fahimci cewa, ruwan saman da ya kece tamkar da bakin kwarya da misalin karfe 11.00 na daren ranar Lahadin da ta gabata har zauwa karfe 1.00 na daren ranar Litinin ya janyo cika da tumbatsar fadamu da koguna a yankunan.
Ruwan sama kamar da bakin kwarya ta janyo dimbin asara a karamar hukumar Jibi ta jihar Katsina, inda kimanin mutane ashirin da biyar, 25, suka rigamu gidan gaskiya a sakamakon ambaliyan ruwan, tare da lalata akalla gidan Casa’in,
Katsina
Samu kari