Katsina
Sanata Abu Ibrahim shine shugaban kwamitin kula da al’amuran Yansandan Najeriya a majalisar dattawa, sai dai Sanata ba shi da sha’awar sake neman kujerar da yake kai, don haka ya kaurace ma zaben fidda gwani na Sanatocin jahar Kat
NAIJ.com ta ruwaito Usman Abubakar ya kasance dan cikin gida a wajen shugaban kasa Muhammadu Buhari, sakamakon dukkaninsu sun fito ne daga masarautar Daura, sai dais hi Usman ya fito ne daga karamar hukumar Sandamu ne.
Daga karshe karancin manyan makarantun ilimi a yankin karaduwan jahar Katsina ya zo karshe a yayin da tsohon dan takarar gwamnan jahar Katsina Injiniya Nura Khalil ya dauki gabaran gina sabuwar jami’a da kuma kwalejin kimiyya da f
Duk da kasancewarsa dan takarar daya tilo daya sayi fam din takarar shugaban kasa a APC, jam’iyyar t ace sai ta gudanar da zabukan tabbatar das hi a fadin jihohin kasar nan domin yin biyayya ga siyasa da kuma nunawa duniya farin
Wani ma'aikacin gwamnati da ke jihar Katsina, Abdurahman Ibrahim ya jefa dibo ruwa dafa kansa bayan ya aikata laifin zina da wata matan aure, Hauwa'u Dikko a gidan mijinta da ke Turaruka Quarters da kuma Batsari duka a Katsina.
A yayin da a ranar Alhamis din da ta gabata ne jam'iyyar APC ta tantance manema takarar kujerun gwamnoni na jihohin kasar nan a shelkwatar dake garin Abuja, NAIJ.com ta kawo muku jerin goma dake neman tazarce na kujerun.
Haka zalika kwamishinan ya bayyana cewa wadanda ake zargin sun amsa laifukansu, tare da bayyana rawar da kowannensu ya taka, sa’annan ya bada tabbacin shigar dasu kara gaban Kotu da zarar sun kammala gudanar da bincike.
Za ku ji cewa wani Matashi dan shekara 30 a duniya Ibrahim Lawal, zai gurfana gaban babbar kotun Majistire dake jihar Katsina a ranar 3 ga watan Oktoba bisa zarginsa da aikata laifi na Luwadi da wasu yara biyu 'yan shekaru takwas.
Atiku Abubakar ya ziyarci Mahaifar Shugaba Buhari jiya inda yace dole Buhari ya tattara komatsan sa ya bar mulki. Dama kwanki Atiku yace Gwamnatin APC ta samu fiye da Dala Biliyan 120 daga man fetur kurum amma ba amfani.
Katsina
Samu kari