Katsina
Sarkin ya bayyana cewar gwamnatin shugaba Buhari ta shimfida titunan mota a kauyuka da birane da kuma layin jirgin kasa. Kazalika ya yi kira ga shugaba Buhari da ya cigaba da jajircewa wajen yiwa kasa aiyukan da za su inganta
Mun samu cewa kimanin rayukan Mutane 10 ne suka salwanta yayin da aka gwabza a wani sabon rikici tsakanin Makiyaya da Manoma a karamar hukumar Safana ta jihar Katsina kamar yadda rahotanni da sanadin jaridar Vanguard suka bayyana.
Inuwa ya bayyana cewa suma Malaman sakandarin da ake sa ran dauka aiki zasu kasance a karkashin tsarin aikin S-Power ne, wani shirin tallafa ma matasa marasa aikin yi da gwamnatin jahar Katsina ta bullo da shi kwatankwacin N-Power
Majiyar Legit.com ta ruwaito wannan mummunan hadari ya faru ne a daidai lokacin da dan achaban yayi kokarin shigewa gaban motar daukan yashin da akafi sani da suna Tantebir yayin da take tafiya akan titin Zaria dake garin Funtua.
A jihar Katsina, Abubakar Kusada na jam'iyyar APC ne ya lashe zaben maye na mazabar Kankia/Kusada/Ingawa. Kusada ya samu kuri'u 48,518, fiye da na dan takarar da ke biye ma sa, Abdulssamad Yusuf na jam'iyyar PDP. Da yake sanar da
Mun ji yadda APC NWC ta sauya sunan ‘Dan takarar da yayi nasara a zaben fitar da gwani. Injiniya Danja wanda ya sa ran zuwa Majalisar Tarayya a 2019 yace ana neman hana sa takara duk Gwamna Aminu Bello Masari sun sa baki.
Nasiru Ingawa, tsohon mai bawa tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shehu Shema, shawara a kan kudaden tallafin man fetur na bayar da shaida a gaban kotu a yau, Talata. Bayan ya yi rantsuwa a gaban alkali, Ingawa ya bayyana yadd
Za ku ji PDP ta hurowa Gwamna Masari wuta ya sauka daga kujerar sa. An zargi Gwamnan Katsina da sakaci da rayukan Jama’a a Jihar. Yanzu dai ana kara samun yawan kashe-kashe da satar Bayin Allah ana garkuwa da su a Katsina.
INEC ta saki sunayen ne a cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Festus Okoye, kwamishinan hukumar mai kula da bangaren yada labarai da ilimantar da ma su kada kuri'a. Za a yi zaben maye gurbin ne a mazabar Kankia/Kusada/Ingawa
Katsina
Samu kari