Katsina
Sagir Musa ya bayyana cewar dakarun sojin sun yi nasarar kama wasu 'yan ta'adda guda biyar a kauyen Sheme dake kan hanyar zuwa dajin Ruwan-Godiya tare da bayyana cewar yanzu haka dakarun soji na cigaba da gudanar da atisaye a mabo
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Ruwan Godiya, wanda Malami ne a kwalejin kimiyya da fasaha ta jahar Katsina, ya fada hannun yan bindigan ne a yayin da yaje wajensu domin biyan kudin fansan wani abokin aikinsu da yan bindigan suka yi g
Mun kawo maku kadan daga cikin tarihin rayuwar ‘Dan takarar PDP mai shirin zama Gwamnan a Zamfara. Matwallen Muradun yayi karatu a Jami’ar Thames Valley da ke Ingila kuma kwararren ‘dan siyasa ne.
Malami Abu Ammar ya bayyana yadda yayi a hannun DSS. Shehin Malamin da DSS su ka kama a Katsina ya fito yayi magana ne a wajen tafsirinsa. Malamin yake cewa shi kadai ya ga abin da na gani lokacin da aka tsare bayan ya soki Buhari
Gwamnatin jihar Katsina ta soke dukkanin abubuwa domin bikin ranar 29 ga watan Mayu sai dai rantsar da gwamna da mataimakinsa kawai za a yi domin yin alhinin mutuwar wadanda yan bindiga suka kashe wannan makon a jihar.
Daraktan kamfanin shirya fina-finan Hausa kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Falalu Dorayi, yayi kira ga yan Arewa da su hadu, su kafa kungiyar sa kai sannan su kare kansu daga ayyukan yan bindiga a yankin arewa maso yamma.
A ranar Talata ne Legit.ng ta kawo muku labarin cewar wasu 'yan bindiga sun kashe fiye da mutane 26 a wani hari da suka kai a kan mazauna wasu garuruwa dake kananan hukumomin Dan Musa, Faskari da Batsari dake jihar Katsina. Majiya
Wani bidiyo ya billo na jami’an yan sanda a lokacin da suke kakkabe maboyar yan bindiga a yankin karamar hukumar Faskari da ke jihar Katsina. A cikin bidiyon an nuna yadda jami’an yan sanda suka yi wa sansanin yan ta’addan kawanya
Anyi jana’izar mutum 18 da yan bindiga suka kashe a kauyen Yar Gamji da ke karamar hukumar Batsari a jihar Katsina a safiyar ranar Laraba, 22 ga watan Mayu a makabartan Dan Takum bayan anyi sallar gawa a fadar sarkin Katsina.
Katsina
Samu kari