Katsina
Matasa daga yankin Batsari a jihar Katsina a jiya sun ce yan bindiga sun kashe mutane 14 a hanyar Batsari-Safana a jihar a ranar Litinin. Sun ce yan bindiga sun kuma kashe mutane 14 a hanyar Batsari-Safana a jihar a makon.
Da yake tabbatar da kama da mutanen, kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Katsina, SP Gambo Isah, ya ce sun mika wadanda suka kama zuwa hedikwatar 'yan sanda dake Abuja domin cigaba da bincike a kan su. A cewar sa: "da gaske ne mun
Shugaban karamar hukumar Batsari da ke jihar Katsina, Alhaji Mannir Muazu ya koka akan tabarbarewar tsaro a yankin, cewa mazauna yankin basu da kwanciyar hankali.
A jiya mun ka ji cewa wani ‘Dan Majalisa ya fito takarar Gwamna a Kogi duk da Bello ya gana da Tinubu. James Faleke, ‘dan majalisa mai wakiltar mazabar Legas shi ne zai yi takara. Falake zai ba Yahaya Bello ciwon-kai a APC.
Jiya Litinin ne 6 ga watan Mayu, 2019, Sarkin Katsina Mai Girma Abdulmumini Kabir Usman ya bukaci ministan noma Audu Ogbeh da ya sanar da shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa manoma da makiyaya na jihar Katsina, sun bar gonakin...
Har yanzu ba a gano Mai Garin da aka yi garkuwa da shi a Daura ba kwanaki. ‘Yan Sanda su ka bayyanawa menama labarai wannan a Ranar Juma’a 3 ga Watan Mayun 2019. Har yanzu ba a gano wannan Basaraken da aka sace ba.
'Yan kungiyan sintiri ta vigilante fiye da 1,000 ne suka yiwa ofishin 'yan sanda na karamar hukumar Dandume kawanya inda suke neman a mika musu wasu daga cikin 'yan bindigan da suka kama domin su hallaka su. Daily Trust ta ruwaito
'Yan sandan jihar Katsina sun kama wadanda ke da hannu a sace Alhaji Musa Umar, Hakimin Daura, mahaifar shugaban kasa Muhammadu Buhari. Mai bai wa shugaban kasa shawara ta musamman a fannin sadarwa Lauretta Onochie ita ce ta...
Masu garkuwa da mutane da suka sace Magajin Garin Daura, Alhaji Musa Umar Uba sun tuntubi iyalansa bayan wasu awanni da sace shi kamar yadda Daily Trust ta gano daga wata kwakwarar majiya a jiya Alhamis. 'Yan bindigan sun sace bab
Katsina
Samu kari