Katsina
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba, 14 ga watan Agusta, ya ziyarci karamar hukumar Batsari domin yin jaje ga yan gudun hijira a yankin. Batsari na daya daga cikin kananan hukumomi takwas da suka fuskanci hare-haren yan
Shafaffu da mai da kuma masu gata a Najeriya, sun ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a gidansa na Daura dake jihar Katsina domin kwasar gaisuwa da taya murnar bikin babbar sallah da aka gudanar a ranar Lahadi.
Hukumar kula da harkokin magudanan ruwa ta Najeriya NIHSA (Nigeria Hydrological Services Agency), ta kirayi jihohin kasar nan da su kasance cikin shirin aukuwar ambaliyar ruwa mai yawan gaske a sanadiyar mamakon ruwan sama.
Rundunar 'yan sandan Najeriya mai yaki da ta'addancin fashi da makami reshen jihar Katsina, ta warware shirin wasu masu ta'adar garkuwa da mutane shida a yayin yunkurin karbar kudin fansa na naira miliyan 15 na wata uwargida.
'Yan bindiga dauke da muggan makamai sun kai hari a kauyukan Wagini, Shekawa, Chambala da 'Yar Laraba a karamar hukumar Kankara na jihar Katsina. Wata majiya ta ce 'yan bindigan sun kwashe kimanin awanni biyu suna cin karen su ba
Yan bindiga a sun kai hari kauyuka hudu a karamar hukumar Batsari dake jihar Katsina a yammacin ranar Lahadi, inda suka kashe mutane uku sannan suka yi garkuwa da mutane shida.
An yi hira da ‘Dan Majalisar Daura wanda ya ke yaro wurin Shugaba Buhari. Sai dai ya ce duk da shi ‘Danuwan Buhari ne, ba saboda shi ya ci zabe a 2019 ba. Ya kuma ce ya kamata Sarakuna su kawo rashin tsaro.
Kazalika cibiyar kula da harkokin ziyarce-ziyarce a aikin Hajji da Umara, a ranar Lahadi ta kaddamar da shirin fara jigilar maniyyatan wasu zababbun kasashe zuwa wurare na tarihi a birnin Madinah.
Ramatu ta kasance tana sana’ar sayar da charbin malam (alawar gargajiya), inda ta bayyana cewa tana samun naira miliyan daya da dubu dari hudu a kowani mako daa cikin wannan sana’a tata.
Katsina
Samu kari