Katsina

Yanzun nan yan bindiga sun kashe mutane 15 a Katsina
Yanzun nan yan bindiga sun kashe mutane 15 a Katsina
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

An kashe mutane sha biyar a wani hari da 'yan bindiga suka kai kauyuka hudu a karamar hukumar Kankara da Danmusa dake jihar Katsina. Rahotanni sun nuna cewa 'yan bindigar sun fara kai harin Unguwar Nagwande da misalin 4:30...

Jihohin arewa 7 da aka fi kashe mutane a watan Mayu
Breaking
Jihohin arewa 7 da aka fi kashe mutane a watan Mayu
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A kalla mutane 310 aka kashe a Najeriya a cikin watan Mayu sakamakon aiyukan ta'addanci daban-daban da suka hada da rikicin 'yan bindiga, fashi da makami, da sauran wasu rigingimu da dama. Jihar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, na