Katsina
A cewarsa, masu garkuwa da mutanen sun nemi miliyan daya a matsayin kudin fansa a kan kowanne mutum daga cikin mutanen 26 da suka sace tare da yin barazanar cewa zasu kashe duk wanda ba a biya masa kudin ba. Ya bayyana cewa jami'a
Annobar cutar zazzabin Lassa ta bulla a jahar Katsina, inda ta kama mutane biyu, sa’annan ta kashe mutum 1 daga cikinsu, kamar yadda sakataren hukumar kiwon lafiya ta jahar Katsina ya tabbatar.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina a ranar Talata sun kama wata matar aure mai shekaru 17 mai suna Rabi Rabi'u. An zargeta da sokawa mijinta mai suna Shamsu Salisu wuka mai shekaru 25 a kauyen Almakiyayi da ke karamar hukumar Malu
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta kama wani mutum da take zargi da zama dan kungiyar asiri mai suna Sama'ila Musa. Mutumin mai shekaru 30 ya shiga hannu ne bayan an kama shi da laifin daurewa tare da bautar da matansa biyu na
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Batagarawa/Charanchi/Rimi a majalisar wakilan Najeriya, Alhaji Hamza Dalhatu ya rasa matarsa a wani mummunan hadarin mota da ya auku a babban birnin tarayya Abuja.
An aurar da Maimuna tana da shekaru 13 a duniya amma mijinta ya mutu bayan watanni biyar wanda ake zargin ta ka kisan shi. An kama ta bayan wannan harin da yayi sanadiyyar mutuwar mijinta amma an dakata har zuwa bayan shekaru biyu
Rundunar Yansandan jahar Katsina ta sanar da kama wani mugun magidanci mai suna Samaila wanda ake zarginsa da cin zarafin matansa guda biyu ta hanyar dauresu da kaca tsawon wata da watanni.
Masu iya magana kan ce soyayya gamuwar jini ce kuma kowa da irin sana’ ar da ta karbe shi. Hakan ce ta kasance ga wani matashi mai suna Nura Aliyu Batsari wanda ke shirin yin tattaki daga Katsina zuwa jahar Kano.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi wa mutanen Katsina ta’aziyyar rasuwar Hakimin da ya yi shekaru 34 a mulki. Buhari ya yi wa Katsinawa ta’aziyyar ne ta bakin Garba Shehu.
Katsina
Samu kari