Katsina
Gwamnatin jahar Katsina a karkashin jagorancin gwamna Aminu Bello Masari tare da hadin gwiwar rundunar Sojan kasa sun baiwa yan bindiga wa’adin sa’ao’i 48 su sako duk mutanen dake hannunsu ko kuma su fuskanci fushin hukuma.
Kungiyoyin miyagu yan bindiga dake cikin dazukan jahar Katsina sun nemi dakarun Soji su zauna dasu domin sulhuntawa sakamakon ruwan masafi da Sojojin suka sauke musu a cikin dazukan.
'Yan bindiga a jihar katsina sun sako jami'an kwastam biyu wadanda sukayi garkuwa dasu a ranar Laraba. An sako su ne a sa'o'in farko na ranar Lahadi zuwa hedkwatar ta 17 ta rundunar sojin Najeriya.
Jami'an rundunar sojin Najeriya a halin yanzu suna harar maboya da sansanin 'yan ta'adda dake dajin Jibia a jihar Katsina, in ji jaridar Daily Trust. Majiyoyi masu karfi sun tabbatar da cewa sun ji ruwan wuta kuma sun ga ababen ha
Da alama dai har yanzu tsuguni bata kare ba, sakamakon wani rahoto daya tabbatar da wasu gungun miyagu yan bindiga sun kaddamar da sabon farmaki a karamar hukumar Malumfashi ta jahar Katsina.
Masu garkuwa da mutane sun sace wasu ‘yan biyu a kauyen Gizawa dake karamar hukumar Dutsinma ta jihar Katsina. An gano cewa ‘yan bindigar sun hari garin ne a sa’o’in farko na jiya a lokacin da mazauna garin ke bacci.
A cikin wani jawabi da kakakin rundunar 'yan sandan jihar, Gambo Isah, ya fitar ranar Alhamis, ya bayyana cewa dakarun rundunar atisayen 'Puff Adder' ne suka kubutar da 'yammatan bayan musayar wuta da 'yan bindigar da suka sace
Rahotanni sun kawo cewa ma’aikatan jihar Katsina za su fara cin moriyar sabon karancin albashi daga watan Janairun wannan shekara ta 2020.
An sake kwatawa, wasu gungun miyagu yan bindiga sun kaddamar da wani hari a karamar hukumar Jibia ta jahar Katsina, inda suka halaka mutum daya, tare da yin awon gaba da wata Mata da Danta daya.
Katsina
Samu kari