Katsina
An gudanar da addu’o’i na musamman domin neman Allah madaukakin Sarki ya kawo agaji bisa matsalolin tsaro da suka addabi yankunan jahar Katsina, da ma kasa Najeriya gaba daya.
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kai farmaki a kauyen Yakasai dake cikin karamar hukumar Kurfi ta jahar Katsina, inda suka yi awon gaba da mutane uku a daren Lahadi, 8 ga watan Maris.
Ramatu wacce aka fi sani da bebi mata ce mai zama a kauyen Fadima da ke jihar Katsina a Najeriya. Tana da ma’aikata sama da 70 sakamakon babban kamfani da ta mallaka a kauyensu. Tana yi alawar yara wanda aka fi sani da...
Mutane hudun da suka rasa ransu sun hada da; Alhaji Sanusi 'Yar Bakare, Akili Isuhu daga Bawa Mai Ruwa,Nana Husaini Unguwar Farin Duste, da Muntari Sama'ila daga gidan Korau. Isah ya bayyana cewa kwamishinan 'yan sandan jihar Kats
Rundunar yan sandan jahar Katsina a yammacin ranar Litinin, 24 ga watan Fabrairu ta baje gawawwakin yan bindigar da ta kashe a yayin wani arangama a Maraba Kankara da ke karamar hukumar Kankara na jahar.
Gwamna AMinu Bello Masari na jihar katsina ya bada umarnin rufe wani gidan maganin gargajiya da ke Tashar Wali a karamar hukumar Dutsi ta jihar Katsina. Gwamnan ya bada umarnin ne bayan wata ziyarar ba-zata da ya kai cibiyar a yay
Kowanne mai shago na damuwa da yadda kwastomomi ke satar musu kayayyaki don basu iya zama a kowanne kungu na shagon. A shekaru da dama, hakan ya zama babbar matsala ga ‘yan kasuwa amma sai gas hi wani dan Najeriya ya shawo...
Zauren majalisar dokokin jahar Katsina ya zama wajen kuka da hawaye a ranar Talata, 18 ga watan Fabrairu kan kisan kwanan nan na sama da mutane 30 da aka yi a kauyuka da ke karamar hukumar Batsari na jahar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tura tawagar gwamnatin tarayya zuwa jahar Katsina domin ta jajanta ma gwamnan jahar Katsina, Sarkin Katsina da ma kafatanin al’ummar jahar Katsina bisa hare haren yan bindigan da suke fama da shi.
Katsina
Samu kari