Katsina
Dakarun sojojin Najeriya a Operation Hadarin Daji karkashin Operation Accord sunyi gagarumin nasara a kan yan taáddan a jihohin Zamfara, Katsina da Sokoto.
Jama'a da ke samun mafaka a sansanin yan gudun hijira da ke Faskari a jihar Katsina sun sha kuka a lokacin da Masari da wasu manyan gwamnati suka ziyarce su.
Rundunar soji ta ce ta kai harin ne bayan samun sahihan bayanai daga na'urar leken asiri (ISR) wacce ta leko sansani da wuraren boye makaman 'yan bindiga da kum
Mutane shida ciki harda jami'in dan sanda guda sun rasa ransu sakamakon harin da wasu yan bindiga suka kai kauyuka biyu na karamar hukumar Danmusa a Katsina.
A jiya Talata rundunar dakarun sojin kasa, ta kubutar da mutum shida daga tarkon 'yan ta'adda masu garkuwa da mutane a karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina.
A kalla mutum bakwai suka rasa rayukansu a wani sabon hari da aka kai kauyukan Kasai da Nahuta da ke karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina, har da mai ciki.
Jami'an tsaro a jiha Katsina sun damke wasu matasa wadanda mafi yawansu daliban makarantun gaba da sakandare ne sakamakon zanga-zangar da suka gudanar a jihar.
Shugaban kungiyar manoma ta Najeriya (AFAN), Kabir Ibrahim, ya ce dole ne a dauka mataki mai tsauri a dukkan dazuzzukan kasar nan don samar da tsaro ga mutane.
An fafata tsakanin yan bangan sa-kai da yan bindiga a kauyen Dan Ali da ke karamar hukumar Danmusa na jihar Katsina inda hakan ya yi sanadiyar rasa rayuka biyar
Katsina
Samu kari