Katsina
Jam'iyyar APC ta mayarwa da PDP a jihar Katsina martani kan nema da ta yi Gwamna Aminu Masari ya yi murabus saboda matsalar tsaro, ta ce hakan ba adalci bane.
Gwamna Aminu Masari ba zai sake takara bayan shekarar 2023 ba. Gwanan APC ya ja layi ya ce gaga 2023 na yi bankwana da neman kujera, na bar wa Matasa harkar.
Gwamna Masari na jihar Katsina ya ce baya bukatar wani ofishin siyasa idan ya kammala mulkinsa a 2023, Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito hakan a ranar Juma'a.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya alakanta hare-haren yan bindiga da na Boko Haram da dokar hana walwala da gwamnati ta sanya domin magance annobar korona.
A cikin sanarawar da rundunar ta fitar a shafinta na dandalin sada zumunta, rundunar soji ta ce ranta ya baci da harin da 'yan Boko Haram/ISWAP suka kai tare da
Wata majiya da ta nemi a boye sunanta ta sanar da Premium Times cewa ma'aikacin lafiyar da aka sace makwabci ne ga hakimin da 'yan bindiga suka kashe. Masu zang
Rundunar soji ta ce za ta damka 'yan bindigar da ta kama a hannun rundunar 'yan sanda da zarar ta kammala yi musu tambayoyi. Dakarun sojoji sun kara fafata musa
Air Marshal Sadique Abubakar, shugaban hafsan sojin sama na Najeriya ya umurci jami’ansa da su bincika tare da lallasa yan ta’addan da suka dami jama’ar Katsina
Hukumar kula da 'yan gudun hijira a ranar Alhamis ta bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta gina gidaje 500 don 'yan gudun hijira da ke jihohi hudu na arewaci.
Katsina
Samu kari