Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya danganta hauhawar miyagun ayyukan 'yan bindiga da gagarar 'yan ta'addan Boko Haram da ke addabar arewa da siyasa.
Gwamnatin jihar Katsina ta bakin hadimin Gwamna Aminu Masari, Muhammed Garba ta tabbatar da cewar yaran da suka tsinci bam din da ya tashi sun zata gwangwan ne.
Hedkwatar tsaro ta ce dakarun atisayen Sahel Sanity sun kashe 'yan bindiga shida tare da bankado wani yunkuri na satar dabbobi a jihohin Katsina da Zamfara.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta fitar da sanarwar cewa wasu jami'anta guda 7 sun rasa ransu yayin da aka garzaya da wasu 11 zuwa asibiti sakamakon mummunan hat
An gano cewa mutum 3 sun rasa rayukansu a kauyen Maitsani da ke karamar hukumar Dutsin-Ma ta Katsina tare da sace 'yan mata biyu a garin Kurfi da jihar Katsina.
Yayayinda yankin arewa musamman jihar Katsina ke fama da hare-haren yan bindiga, Hakimin Batsari kuma Sarkin Ruman Katsina, Alhaji Mohammed Muazu, ya koka kai.
A ci gaban tabbatar da kawo zaman lafiya da dakarun sojin Najeriya ke yi, rundunar Operation Hadarin Daji karkashin Operation Accord a ranar 7 ga watan Yuli.
Sai dai, a yayin da Buratai ke kaddamar da wannan atisaye, wasu 'yan bindiga sun kai hari kauyen Yar Gamji mai nisan kilomita 150 daga karamar hukumar Batsari
Kamar yadda rahoto daga kauyen 'yar Gamji na karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina ya bayyana, wasu 'yan bindiga 200 dauke da miyagun makamai sun kai hari.
Katsina
Samu kari