Katsina
Tsawa ta kashe mutum hudu cikin manoma biyar da suka fake a kasan bishiya yayin da ake tafka mamakon ruwan sama a kauyen Kukar-Gesa da ke karamar Katsina a jiha
Farashin kayan masarufi ya fadi warwas a kasuwannin kauyukan jihar Taraba, a jihohin Kano, Katsina da sauransu lamarin ba a cewa komai domin ya tashi sosai.
Rundunar Ƴan sandan jihar Katsina sun kama wani hatsabibin mai garkuwa da mutane, Abubakar Ibrahim a dajin Rugu da ke jihar tare da wasu kudade a hannunsa.
Wasu 'yan bindiga sun kwashe wasu matafiya da ke kan babbar hanyar Jibia zuwa Gurbi ta jihar Katsina, inda suka yi awon gaba da su zuwa inda babu wanda ya sani.
A nasa jawabin, jagoran tawagar majalisar dinkin duniya, Edward Kallon, ya ce kimanin mutane miliyan 10.6 ne ke zaune a sansanin 'yan gudun hijira sakamakon rig
Allah ya yi Sarkin Musawan Katsina, Alhaji Muhammad Gidado Usman Liman, rasuwa. Ya rasu a ranar Laraba da rana bayan gajeriyar rashin lafiya da yai fama da ita.
Rundunar 'yan sandan jiihar Katsina a yammacin Alhamis sun cafke 'yan bindiga fiye da 50 tare da kwato shanun sata 220 a kokarinsu na ganin karshen ta'addanci.
Jama'a mazauna kauyen Sabon Garin Nasarawa da ke karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina sun zama jajirtattu, bayan zagewa da suka yi suka tunkari yan bindiga.
Kimanin mutum 2,027 ne suka koma kauyukansu guda hudu a karamar hukumar Jibya dake jihar Katsina. Mutanen dai an tilasta su suka bar gidajensu sakamakon harin..
Katsina
Samu kari