Katsina
Sanata Kabir Barkiya, sanata mai wakiltar mazabar Katsina ta tsakiya, ya bayyana cewa nan babu dadewa za a nemi 'yan bindigar daji da suka addabi jihar Katsina.
Mazauna garin sun ce ƴ a bindigan sun kuma raunatta mutane hudu kuma suka yi awon gaba da wasu mata biyu ƴaya da ƙanwa; Amina Mudi, 23 da Zainaru, 20 a Katsina.
An yi jana'izar Amina Isah Gachi, tsohuwar kwamishinar jihar Katsina da ta rasu bayan an yi mata aikin zuciya a jihar Lagas. Ta rasu ta bar mijinta da yara.
A daren Lahadi, kungiyar 'yan bindiga da suka addabi jihar Katsina sun kai hari a yankin Saulawa da ke karamar hukumar Kurfi ta jihar. Jaridar HumAngle ta gano.
Hakan ya fito ne daga bakin babban jami’i mai kula da hulda da al’umma na rundunar ‘yan sandan, Gambo Isah, cikin sanarwar da ya fitar ranar Asabar a Katsina.
An kashe wani mutum wanda ake zargin dan bindigar daji ne ya hadu da ajalinsa sakamakon rikicin da ya barke tsakanin kungiyarsa da 'yan sa kai a kauyen Garwa.
A yanzu haka mun samu labarin cewa fusatattun matasa na gudanar da zanga-zanga a karamar hukumar Dutsinma da ke jihar Katsina saboda hauhawan rashin tsaro.
Gwamna Rt. Hon. Aminu Bello Masari ya ce an kashe duka ‘Yan bindiga, akwai sauran aiki har gobe a Yankin Katsina saboda rashin gwamati da isassun jami’an tsaro.
A yayinda ake shirye-shiryen shiga satin sallah, masarautar jihar Katsina ta soke shagululan babbar sallah sakamakon hare-haren 'yan bindiga da annobar korona.
Katsina
Samu kari