Katsina
A yau Juma'a 11 ga watan Disamba Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi gida garin Daura ta jihar Katsina domin kai ziyara. Kakakin shugaban kasa Garba Shehu ya sanar
'Yan bindiga sunyi garkuwa da fiye da mutane 13 a kauyen Gamji dake karamar hukumar Sabuwa a jihar Katsina, ciki har da dagacin kauyen, Malam Falalu Galadima.
Wani mummunan lamari ya faru a titin Katsina zuwa Dutsinma a ranar Asabar, 5 ga watan Disamba. Wasu abokai 2 suka mutu, bayan motarsu ta kama da wuta kurmus.
Dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben cike gurbi na dan majalisar jiha mai wakiltan Bakori a Katsina ya yi nasara inda ya lallasa PDP.
Rundunar Operation Sahel Sanity wacce take a karamar hukumar Faskari dake jihar Katsina, ta kashe fiye da 'yan ta'adda 12, sannan ta damke wasu akalla wasu 26.
Manoma suna fuskantar rashin tsaro da kisan wulakanci a arewacin Najeriya. Don yanzu ba a garkuwa da mutane kadai 'yan ta'adda suka tsaya ba, har da kisan kuwa.
Wata dambarwa ta faru a tashar mota ta Kwannawa da ke karamar hukumar Dange-Shuni a jihar Sokoto bayan da wani direba ya shaida wanda ya yi garkuwa da shi a cik
Masarautar Katsina karkashin jagorancin mai martaba Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ta nada sabbin hakimai guda bakwai a ranar Asabar, 28 ga watan Nuwamba.
Jami'an tsaro na farin kaya na jihar Katsina sun damki wani miji da matarsa da muyagun makamai. Ana zargin Usman Shehu da matarsa Aisha Abubakar da ta'addanci.
Katsina
Samu kari