Katsina
An sace jami'an a tsakanain garin Kankara zuwa Sheme a jihar Katsina sakamakon mummunan harin da wasu 'yan bindiga sanye da kayan soja suka kai a kan motar haya
Matar ɗaya daga cikin jami'an ƴansandan ita ce wadda ta shaidawa BBC cewa mijinta ya umarceta da ta siyar da gidan da suke zaune don samun kuɗin fansa.Ta ce tas
Gwamna Bello Masari ya bayyana cewa mafi akasarin yan bindiga su kan je su haddasa tashin hankali a jihar Katsina sannan su koma mabuyarsu a jihar Zamfara.
Kazalika, ya bukaci jama'a su gaggauta bawa hukumomin tsaro goyon baya ta hanyar basu muhimmman bayanan da zasu kai ga kama 'yan bindiga tare da dawo da zaman
Rundunar yan sandan Katsina ta gurfanar da wasu shu’uman yan bindiga biyu, masu fashi da makami da wani dillalin dalar Amurka na bogi a babbar birnin jihar.
Dila wata dabba ce mai matukar wayo da tatsuniyoyi da labarai suka sha fadin cewa saboda tsabar wayonta, bata juya baya idan zata sha ruwa a gulbi ko korama, sa
Jami'an yan Sanda reshen Jihar Katsina sun kashe wani dan fashi yayin wata arangama a kan babban titin Bakori zuwa Kabomo ranar Talata, 3 ga watan Nuwamba.
Dakarun rundunar soji karkashin Operation Sahel Sanity sun kai wa 'yan fashi hari, inda suka ceto mata masu shayarwa guda uku tare da jariransu a Jihar Katsina.
Hukumar sojojin Najeriya tace rundunar OSS, da aka samar don kawar da ta'addanci da garkuwa da mutane a arewa maso yamma, ta samu nasarar kashe 'yan ta'adda 5.
Katsina
Samu kari