Katsina
Mambobin CNG sun yi wa jihar Katsina dirar mikiya don fara zanga-zangar lumana ga hukumomi a kan rashin ceto daruruwan daliban GSSS Kankara, jihar Katsina.
Gwamna Bello Masari na jihar Katsina yace wadanda suka sace daliban GSSS Kankara, masu garkuwa da mutane ne ba 'yan Boko Haram ba, Channels Tv ta wallafa hakan.
Gwamnatin Katsina ta yi magana, kuma Dakarun Soji su ka yi alkawarin ceto ‘Yan Makarantan Katsina, wanda Boko Haram ta fito ta ce wadannan dalibai na hannunta.
Satar daruruwan daliban Kankara na jihar Katsina ya janyo alamomin tambaya akan matsalar tsaro, wanda hakan ya rikita tunanin iyaye da dama, Daily Trust ta ce.
Wani kwararre a fannin tsaro, Dr Ona Ekhomu, ya bukaci gwamna Aminu Bello Masari na Jihar Katsina da ya shige gaba, ya zama jagora, wajen ceto ɗaliban da kungiy
Yar gwagwarmaya kuma daya daga cikin wadanda suka hada zanga zangar Bring Back Our Girls (BBOG) ta yi hasashen cewa 'yan ta'addan Boko Haram za su ratsa jihohin
Iyayen daliban GSSS Kankara da ke jihar Katsina, wadanda aka sace sun taru sun yi makil a harabar makarantar suna jiran komawar yaransu kamar yadda gwamnati.
Mai baiwa gwamnan jihar Katsina shawara na musamman, Alhaji Abdulaziz Maituraka, yace cikin daliban GSSS Kankara na jihar Katsina da suka bata, wasu sun bullo.
Gwamnan Katsina ya ce an gano wasu Dalibai da aka sace a Makarantar GSSS Kankara. Aminu Bello Masari ya bada adadin wadanda su ka tsira kawo yanzu da yara 17.
Katsina
Samu kari