Katsina
'Yan bindiga sun budewa wasu mafarauta wuta a wani dajin jihar Katsina. Sun hallaka mutane har lahira yayin da suka yi awon gaba da mutane 17 daga cikinsu.
Fasinjoji dake kan hanyarsu ta zuwa Maulidin kasa dake jihar Sokoto sun shiga hannun masu garkuwa da mutane a kan hanyar Kankara zuwa Sheme dake jihar Katsina.
Daga jihar Kano, allurar rigakafin Korona ta isa jihar Katsina a daren ranar Laraba. Abu mafi muhimmanci ana sa ran fara yi wa gwamnan jihar rigakafin a farko.
Hukumar dake kula da shige da ficen kaya a najeriya tayi ram da kayayyaki da kiyasin kuɗinsu yakai kimanin 79 miliyan daga watan fabrairu zuwa maris a Katsina
Dakarun yan sandan jihar Katsina, a ranar Talata a karamar hukumar Safara da ke jihar sun yi bata kashi da yan bindiga inda suka kashe daya suka kuma kwato bind
'Yan bindiga sunsake sace wasu mutane sama da 55 a wasu yankunan jihar Katsina. An bayyana wadanda aka sacen da cewa mafi yawansu mata ne, har yanzu ba labari.
Jihar Katsina ta gurfanar da Dr. Mahadi Shehu a kotu da zargin yiwa gwamnati zagon kasa da watsa bayanan karya da kage ga gwamnatin jihar ta Katsina a yau.
Zakakuran sojin Najeriya sun sheke wasu mutum hudu da ake zargin 'yan bindiga ne karkashin rundunar Operation Hadarin Daji a Katsina. The Cable ta ruwaito.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya caccaki Sheikh Ahmed Gumi a kan nema wa yan bindiga afuwa, ya ce kamata yayi ya yi musu wa'azi kan kashe mutane.
Katsina
Samu kari