Katsina
Jam'iyyar PDP ta jihar Katsina reshen karamar hukumar Matazu ta dakatar da shugabanta, Honarabul Murtala Tukur Karadua a kan zarginsa da ayyukan cin amana.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta damke tsohon shugaban rikon kwarya na karamar hukumar Jibia da ke jihar,Haruna Mota kan zarginsa da alaka da 'yan bindiga.
Yan bindiga sun kai hari a garin Sabuwa na karamar hukumar Sabuwa, Jihar Katsina, inda suka kashe mutane goma sha uku tare da jikkata wasu da dama a ran Talata.
Sai da kuma kwamishinan ya yi musu albishir da cewa har yanzu kofar tattaunawa a buɗe ta ke ga duk wani dan ta'adda da ya tuba, yana mai gargadin cewa gwamnati
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya koka kan yadda manyan Najeriya ke cin zarafin mulkinsa maimakon yaba masa da irin kokarin da yake fiye da misali.
Wasu kungiyoyin 'yan bindiga guda biyu da ke adawa da juna sun gwabza kazamin rikici a yankin kauyen Illela da ke yankin karamar hukumar Safana a jihar Katsina
Kungiyoyin 'yan bindiga biyu sun yi arangama a kuayen Illela da ke karamar hukumar Safana ta jihar Katsina, lamarin da ya kawo halakar 'yan bindiga masu yawa.
Kwamishinan yan sandan jihar Katsina, Sunusi Buba, ya ce, malam Yusuf dan shekara 47, mazaunin Maduru dake ƙaramar hukumar Mani ta jihar Katsina, shine ke jagor
Wani uba da biyu daga cikin yayan shi na daga cikin mutum 16 da rundunar yan sandan Katsina tayi baja kolin su a hedikwatar yan sandan jihar bisa zargin ayyukan
Katsina
Samu kari