Katsina
Bayan kashe kudade wajen gyara, gobara ta shi a zauren majalisar dokokin jihar Katsina, lamarin da yayi sanadiyar konewar kujerar kakakin majalisar kurmus.
Wani dan gani kashenin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Abubakar Rabiu, ya hada kayatacciyar liyafa a Katsina domin murnar dawowar shugaban kasan daga Ingila.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa shugaba Buhari na da matuƙar hakuri da har yake jure wautar wasu mutane. Yace shugaban na ƙoƙari.
Wani kwamishina a jihar Katsina ya ba da tallafin kudade da sukakai N23m ga mutanen wasu kananan hukumomi na jihar ta Katsina a matsayin tallafin Ramadana.
Mazauna kauyen Majifa da 'yan banga a karamar hukumar Kankara sun kashe a kalla mutane 30 da ake zargin yan bindiga ne a jihar, Daily Trust ta ruwaito. Duk da c
Babbar kotun tarayya da ta samu shugabancin Mai shari'a Hadiza Shagari a ranar Laraba, ta yankewa gagararren mai safarar miyagun kwayoyi, Ibrahim Ali, hukunci.
Wasu fusatattun mazauna a jihar Katsina sun kashe tare da kone wasu 'yan bindiga kurmus har lahira. 'Yan bindigan sun kai hari ne suka hadu da gamon ajalinsu.
A ranar Alhamis, 8 ga watan Afrilu, ne wasu shugabannin 'yan fashin guda hudu suka mika wuya a jihar Katsina, sun bayyana cewa sun daina aikata ta’addanci.
Gwamna Aminu Masari na Katsina ya bayyana cewa, ya zuwa yanzu gwamnatin jihar ta tara miliyan 170 daga hannun 'yan Najeriya a matsayin gudunmawa ga 'yan kasuwa.
Katsina
Samu kari